FHI 360 na godiya game da tallafin USAID (wanda ya samu ta hannun Kyautar Jagorancin Ƙarfafa Ƙungiyoyin Jama'a na Duniya na USAID [USAID Strengthening Civil Society Globally Leader Award] da Cibiyar USAID da ke Afirka [USAID Africa Bbureau]) wanda hakan ne ya sa aka samu damar shirya bayanan jagorancin CVE ga Ƙananan Ƙungiyoyi. Sannan muna son yin godiya ga ƙungiyoyin fararen hula da ke ƙasa game da taimakonsu ga wannan bayanan jagoranci, ciki har da sadaukar da lokacinsu domin amsa tambayoyi, turo bayanai da/ko samar da tsokaci game da samfurin bayanan jagorancin kan intanet wanda yake a rubuce.
ACT! a Kenya
ATIL a Moroko
Cibiyar Inganta Haƙƙin Ɗan Adam da Cigaba a Afirka a Kodebuwa
Cibiyar Dimokuradiyya da Cigaba a Nijeriya
Cibiyar Samar da Cigaba ta Jojiya a Jojiya
Huria a Kenya
IMPL Project a Filifins
iRise a Somaliya
Cibiyar Bunƙasa Cigaban a Jojiya
Ƙungiyar Nishaɗantarwa ta Matasan Manyatta a Kenya
Ƙungiyar Yanki Don Taimaka wa Matasa a Maldives
Ƙungiyar Sanad for Peacebuilding a Iraƙi
Ƙungiyar Somali Youth Development Network a Somaliya
Ƙungiyar Wana Institute a Jordan
Ƙungiyar West Africa Network for Peacebuilding a Mali
Ƙungiyar Women Against Violent Extremism a Nigeria
Sannan muna son miƙa godiya ga ƙungiyoyin ƙasa-da-ƙasa da ke ƙasa bisa taimako da suka yi ta hanyar samar da muhimman bayanai na hira a yayin farawa. Waɗannan ƙungiyoyi, da kuma waɗansu da dama, sun samar bayanai da suke bayyane ga kowa waɗanda an kaso su a matsayin manazarta a cikin bayanan jagorancin baki ɗaya sannan an adana a cikin Matattarar Bayanai.
Royal United Services Institute
Shirin Kariya: Shiri Domin Ɗaƙile Tsattsauran Ra'ayin Rikici