Wuraren Gudanar da Shiri

A cikin Modul Ɗin Tsarawa, kun samar da Ra'in Sauri (ToC) domin shirinku sannan kuka tsara keɓantattun ayyukanku ta la'akari da ToC ɗin da kuma abububwan da ke janyowa da aka gano a matakin gwaji. Sannan kun yi bitar waɗansu wurarin gudanar da shiri da za su iya tasirantuwa daga abubuwan da ke janyowa da aka gano. A wannan modul ɗin, mun gabatar da nazarin bincike da ke nuna yadda ake aiwatar da shirin P/CVE. Wannan nazarin bincike ya mayar da hankali ne kawai kan misali guda ɗaya na muhallin shirin P/CVE wanda CSOs suka gano waɗanda su ne muka tuntuɓa. A ƙa a iya kallon cikakken jerin sunayen muhallan gudanar da shiri.

Title
doc
Wuraren Shiryar da P/CVE